iqna

IQNA

Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon lokaci dakin Ka’abah na rufe a yau an bude shi domin yin dawafi ga masu gudanar da aikin ziyara na Umrah.
Lambar Labari: 3485244    Ranar Watsawa : 2020/10/04